31 Yuli 2026 - 23:18
Source: ABNA24
Gasar Ƙasa Da Ƙasa Karo Na Uku Na "Mu 'Ya'yan Husain (AS) Ne"

Ana gayyata kowa don shiga cikin gasar samar da ayyukan watsa labarai wanda ya mayar da hankali kan rubuce-rubuce dake nuna tasiri Arba'in na Husaini As

Ana gayyata kowa don shiga cikin gasar samar da ayyukan watsa labarai wanda ya mayar da hankali kan rubuce-rubuce dake nuna tasiri Arba'in na Husaini As

A salon nau'o'in ayyuka kamar haka:

Hotuna: (Cikin Ƙwarewa, Wayar hannu, da gungun Hotuna)

Bidiyo: (Rahoto, Bidiyon shaidar gani da ido, da Vlog)

Fasahar Butun Butumi: (Hotuna, Bidiyo, da Sauti)

Watsawa Kai Tsaye Podcast

Batutuwa Na Musamman:

Shahidin Jagoranmu a kan Hanyar Al-Hussain (AS)" Rubuta bayyanuwar ƙauna da sadaukarwa na maziyarta Arba'in ga shahidin jagoran

Duniya a halarar Husain (AS)"– Rubuta bayyanuwar halartar maziyarta na duniya da tutocin ƙasashensu

Gasar Ƙasa Da Ƙasa Karo Na Uku Na "Mu 'Ya'yan Husain (AS) Ne"

Hanyoyin Sadarwa don Aikowa da Ayyuka:

Masu sha'awa za su iya aikawa da ayyukansu har zuwa ranar 22 ga watan Satumba 2026, ta hanyar tashar kafofin watsa labarai na "Nahnu Abna' al-Hussain (AS)" a kafafen sada zumunta, ga adireshin: @nahno_abna_alhussain a dukkan shafukan sada zumunta (Telegram, Eita, Bale), da kuma shafukan kamfanin dillancin labarai na ABNA a shafukan sada zumunta ko a tura sako ta wannan number din ta What's App: +989931062921.

Ranar Ƙarshe ta Aikawa: 22 ga Satumba, 2026)

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha